Masu Gyaran Babura

Masu Gyaran Babura Engr Aamiru, masani ne a harkar gyaran babura masu ƙafa biyu(Lifan, jinchang, Boxer,CG,Ladies-Honda)

Alhamdulillahi rabbil alamin       Wannan shafi ne da  zai dinga kawo muku abubuwan da s**a shafi harkar gyaran  babura ...
17/09/2022

Alhamdulillahi rabbil alamin

Wannan shafi ne da zai dinga kawo muku abubuwan da s**a shafi harkar gyaran babura mai kafa biyu(lifan, jinchang, Ladies Honda d.s) da kuma spare part dinsu

An ƙirƙiri wannan shafi ne domin taimakawa al'umma masu amfani da babur mai ƙafa biyu, da kuma jin abubuwan da yake damun ababen hawansu, da basu shawara akai

Muna gyaran babura da injina na wuta

Sannan muna saida kayan babura da injina akan farashi mai sauƙi akwai kayan Lifan, jinchang, Boxer
da kayan Engine Tiger, Honda 2900, 2700,170, Yamaha dasauransu.

Address

K/Kansakali
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masu Gyaran Babura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share