Emz TechLogic

Emz TechLogic Applying logical solutions to technological challenges.

Develop a consistent visual brand, including a logo, color scheme, and typography, to reinforce your business name and message.

23/11/2025
*BVN's MODIFICATION*BVN RetrievalChange of NameChange of DOB,Address and LocationAlso Enrollment.Call: 07033393232
23/11/2025

*BVN's MODIFICATION*

BVN Retrieval
Change of Name
Change of DOB,
Address and Location
Also Enrollment.

Call: 07033393232

DM
17/08/2025

DM

Kana neman ƙwararren design wanda ya dace da kasuwanci ko bukatunka?Emz TechLogic muna kawo muku kayayyakin design masu ...
17/08/2025

Kana neman ƙwararren design wanda ya dace da kasuwanci ko bukatunka?
Emz TechLogic muna kawo muku kayayyakin design masu kyau da inganci:

✅ Keyholders masu ɗaukar ido
✅ Paper Bags masu ƙayatarwa
✅ Plastic I.D Cards na zamani
✅ Duk wasu Graphic Design Projects da kake buƙata

We are always active to solve your Design problem.
17/08/2025

We are always active to solve your Design problem.

Speed meets Blockchain.
03/08/2025

Speed meets Blockchain.

Emz TechLogic  Inda Fasaha da Manufa ke Hadewa!A nan Emz TechLogic, ba kawai muna ƙirƙira kyawawan zane-zane bane muna g...
03/08/2025

Emz TechLogic Inda Fasaha da Manufa ke Hadewa!

A nan Emz TechLogic, ba kawai muna ƙirƙira kyawawan zane-zane bane muna gina hangen nesa.

Daga simple logo zuwa cikakken brand identity, ni Mustapha Zakariya wanda ke sha’awar zama cikakken Blockchain Enthusiast ina haɗa ƙirar zamani da fasahar da ke tafe da gobe.

Domin ni na fahimta cewa: Design ba kawai ado bane, hanya ce ta sadarwa da tasiri. Kuma Blockchain ba kawai kalma bace ita ce makomar gaskiya, tsaro, da ikon mallakar bayanai.

📢 Idan kana son Zane mai fasaha da ma’ana
Sadarwa mai ƙayatarwa ta gani
Fahimtar yadda zane ke haɗuwa da Blockchain

To ka shiga jirgin Emz TechLogc mu gina gobe tare!
Ku biyo ni, ku kalla yadda fasaha ke canza rayuwa daga gefe ɗaya zuwa gefe ɗaya.









Hi, I’m Mustapha Zakariya, a passionate Brand & Ad Designer with a strong love for Blockchain tech.With Emz TechLogic, I...
02/08/2025

Hi, I’m Mustapha Zakariya, a passionate Brand & Ad Designer with a strong love for Blockchain tech.
With Emz TechLogic, I bring bold ideas to life — mixing great visuals with Web3 energy.

🔥 Let’s design. Let’s build. Let’s grow.

Address

Shop No. 3 Opp. MTN Service Kudai Along Kwanar Huguma Road Dutse
Kude
720101

Opening Hours

Monday 07:30 - 17:00
Tuesday 07:30 - 17:00
Wednesday 07:30 - 17:00
Thursday 07:30 - 17:00
Friday 08:00 - 16:30

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Emz TechLogic posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share