π—§π—”π—žπ—”π—œ π—©π—˜π—‘π—§π—¨π—₯π—˜π—¦

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • π—§π—”π—žπ—”π—œ π—©π—˜π—‘π—§π—¨π—₯π—˜π—¦

π—§π—”π—žπ—”π—œ π—©π—˜π—‘π—§π—¨π—₯π—˜π—¦ 🌾 Tak agro hubπŸ‡³πŸ‡¬ - Masana'antun Kayan Noma a Najeriya!

Muna sayar da injinan noma: na’urar shuka, girbi, haro, feshin magani da sauransu.
πŸ“Farm Center & Sabon Gari, Kano
🚚 Muna delivery ko’ina a Najeriya
πŸ“ž 07033949198 | 09126586989

23/04/2026

transplanter machine

02/04/2026

spray gun

15/03/2026

πŸ›’οΈ OIL PRESS MACHINE (Injin Matse Mai) πŸ›’οΈ
Kana son fara kasuwancin man gyada, man zaitun, man kwakwa ko sauran mai? Wannan shine mafita!
βœ… Yana matse mai cikin sauΖ™i da sauri
βœ… Power mai Ζ™arfi (500W – 2000W)
βœ… Yana da tsarin dumama (Heating system)
βœ… Ƙaramar hayaniya (low noise)
βœ… Yana cin wuta kaΙ—an (energy saving)
βœ… Ya dace da kasuwanci da gida
πŸ’Ό Abubuwan da zaka iya sarrafawa:
πŸ‘‰ Gyada (Groundnut)
πŸ‘‰ Kwakwa (Coconut)
πŸ‘‰ Irin sunflower
πŸ‘‰ Sesame (Ridi)
πŸ‘‰ Da sauran iri masu mai
πŸ’° Fa’idar kasuwanci:
βœ” Ka daina siyan mai – ka samar da naka
βœ” Babbar dama ga masu kasuwanci
βœ” Riba mai yawa a kasuwar Nigeria
🚚 Muna kai kaya ko’ina a Nigeria
πŸ› οΈ Muna bada after-sales support
πŸ“ž Domin siye ko karin bayani:
07033949198
09126586989
08141505630
🌐 www.takagrohub.com⁠�
TAK AGRO HUB
Muna tallafa wa manomi, muna bunkasa noma 🌾🚜

18/01/2026

Manomi, kana wahala da aikin girbi? Wannan injin zai rage maka lokaci da kuΙ—i.�”

19/12/2025
Kubota power tiller
19/12/2025

Kubota power tiller

18hppower tiller
12/12/2025

18hp
power tiller

Address

Muwafaka House Near To Farm Center
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when π—§π—”π—žπ—”π—œ π—©π—˜π—‘π—§π—¨π—₯π—˜π—¦ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share