ABU-Khalifa HUB TV

ABU-Khalifa HUB TV Hi Friend's 👋

Please, if you see this page called "ABU-KHALIFA HUB TV", I want you to follow it. Thank you for following.

Because on this page we post videos and articles that are meaningful, educational, and entertaining.

07/07/2026

📢 Ina Wahabiyawa!
Ahlus Sunnah!
'Yan Izala! 🤝

07/07/2026

*🚨📊Yanzu-yanzu OKX EXCHANGE tadawo aiki ga yan Nigeria 😁🥳 wannan ba karamin cigaba bane sosae domin kara samun sauki wajen P2P da sauran damar-maki na airdrop da event*

*Kuyi updating na okx naku a playstore kucigaba da aiki dashi✅*

@⁨all⁩

Kalma ɗaya tak akan wannan bawan Allah
07/07/2026

Kalma ɗaya tak akan wannan bawan Allah

Yan Uwana Yan Izala Mu Koyawa Dan !skanan hankali a Comment Section 👇
06/07/2026

Yan Uwana Yan Izala Mu Koyawa Dan !skanan hankali a Comment Section 👇

1. Sheikh Muhammad Nāṣiruddīn Al-Albānī2. Sheikh Muhammad Auwal Adam AlbaniDukkaninsu sun rayu ne wajen hidimar Alƙur'an...
06/07/2026

1. Sheikh Muhammad Nāṣiruddīn Al-Albānī
2. Sheikh Muhammad Auwal Adam Albani

Dukkaninsu sun rayu ne wajen hidimar Alƙur'ani da Sahihan Hadisan Manzon Allah ﷺ.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ji ƙansu, Ya gafarta musu, Ya yalwata musu ƙaburburansu da rahama, Ya haɗa mu da su a Aljannatul Firdausi. Āmīn Yā Rabbal-'Ālamīn. 🤲🏻

Tambaya Tambaya Tambaya
06/07/2026

Tambaya Tambaya Tambaya

MUHIMMIYAR SANARWA GA AL'UMMAR KARAMAR HUKUMAR DUTSIN-MA DA KEWAYE.Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'a Wa Ikamatis Sunnah r...
06/07/2026

MUHIMMIYAR SANARWA GA AL'UMMAR KARAMAR HUKUMAR DUTSIN-MA DA KEWAYE.

Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'a Wa Ikamatis Sunnah reshen karamar hukumar Dutsin-ma karkashin jagorancin Shugaban kungiyar Alhaji Badamasi Sulaiman Karofi, Shugaban Majalissar Malamai Sheikh Ilyasu Imam Radda da Shugaban Majalissar Agaji Malam Rabi'u Muhammad na gayyatar Al'ummar Musulmi zuwa wajen GAGARUMAR MUHADARA da kwamitin ta na Da'awa ya shirya kamar haka :-

⏱️ RANA :- Gobe Talata 21-1-1447h = 6-7-2026m.

🕌 WURI :- Masallacin Juma'a na I (Kofar gidan Alhaji Abu Jalli Gambo)

⌚ LOKACI :- Bayan Sallar Magrib in sha Allah.

MALAMI MAI GABATARWA :-
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

🚨AN HANA IZALA A NIGER🇮🇳.•'Yan Bidi'a dama dillalan maƙaryata ne, kuma ita ƙarya a wurin su rukuni ce da ke tabbatar da ...
06/07/2026

🚨AN HANA IZALA A NIGER🇮🇳.

•'Yan Bidi'a dama dillalan maƙaryata ne, kuma ita ƙarya a wurin su rukuni ce da ke tabbatar da kai ɗan cikin su ne, kusan ma ace ƙarya itace ID Card ɗin 'yan Bidi'a, shiyasa s**a je s**a haɗa wani hoton ƙarya s**a zo suna yaɗa ƙarya wai Gwamnatin Niger ta hana ayi Izala a ƙasar ta.

•Su suna nan suna surutu sun cika Duniya da ƙarya, su kuma Malaman Sunnah suna Niger suna bawa Bidi'a katin sallama da ita da 'ya'yanta.

•Tun kwana biyu da s**a wuce Prof Mansur yake a Niger yana yawo Da'awa, kuma ku dubi dandazon Al'ummar da suke gaban sa a filin wa'azi, wai har wani Miskini yazo yace an hana ayukkan Da'awa na Izala a ƙasar Niger don kawai ba su da kunya da ta faɗi.

•Koda yake duk ƙaryar da zasu yi suna koyi ne da Gumakan su Su INYASS sune manyan maƙaryata, don ni ban san ƙaryar da ta kai ka yiwa Annabi ƙarya ba, ga su Mai Kan Ice-cream ba su da aiki sai shararo ta.

Allah yasa Mu dace Ameen.

05/07/2026

nasiha ga iyaye

MU INA RUWAN MU DA ZAMU ZAGI INYASSMU ALLAH BAI CE MUBI INYASS BA MANZON ALLAH BAI CE MUBI INYASS BA BA SUNAN INYASS A Q...
05/07/2026

MU INA RUWAN MU DA ZAMU ZAGI INYASS

MU ALLAH BAI CE MUBI INYASS BA MANZON ALLAH BAI CE MUBI INYASS BA BA SUNAN INYASS A QUR'ANI BABU SUNAN INYASS A HADISI

BABU SUNAN INYASS A KO INA A CIKIN KARATU SABIDA HAKA BAMUDA CASE DA WANI INYASS WANNAN KU TA'SHAFA KU TA'SHAFA

Address

Old Transformer
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABU-Khalifa HUB TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category